Aƙalla masallata biyar sun rasa rayukansu, yayin da mutane 35 suka jikkata sakamakon fashewar bam da aka kai Masallacin Juma’a na Gamboru da ke Maiduguri, babban...
Sojin Sama na Najeriya sun kaddamar da wani farmaki na musamman a Dabar Masara, wani wurin da aka san ‘yan ta’adda na da mafaka a Kudancin...
Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya bayyana cewa jiharsa ta kashe kusan N100bn a shekarar nan domin inganta tsaro. Ya faɗi haka ne yayin ziyarar...
Borno — Rundunar Sojin Najeriya ta tabbatar da ceto ’yan mata 12 da Boko Haram/ISWAP suka yi garkuwa da su a yankin Mussa, ƙaramar hukumar Askira/Uba,...
A kalla mata 12 ne aka sace a yankin Mussa na ƙaramar hukumar Askira-Uba, jihar Borno, bayan wasu da ake zargin ‘yan Boko Haram ne sun...
Dakarun haɗin gwiwa na Operation Hadin Kai a yankin Arewa maso Gabas sun ceci matasa 74 masu aikin yi wa ƙasa hidima (NYSC) da suka makale...
Wani mummunan hatsarin jirgin ruwa ya faru a karamar hukumar Hawul ta jihar Borno, ya yi sanadiyyar mutuwar wata mata mai shekara 35 mai suna Habiba...
Aƙalla mutane 59 ne suka mutu a wasu mabanbanta hare-hare da suka auku a jihohin Borno, Kano, Kebbi da Filato a ranar Juma’a 20 ga Yuni,...
Gwamnatin jihar Borno ta yi kira ga gwamnatin shugaba Tinubu ta hanzarta daukar mataki kan ɗan kwangilar da ta baiwa aikin yashe dam din Alou da...
Wani bom da ya fashe ya yi sanadin mutuwar fasinjoji tara da ke tafiya a kan titin Maiduguri-Damboa a Jihar Borno. Jaridar The Punch ta tabbatar...