Babban Bankin Najeriya (CBN) ya shaida wa kwamitin bincike na Majalisar Wakilai cewa Ofishin Akanta Janar na Tarayya (OAGF) ne ya ba shi umarnin buɗe asusun...
Kotun Ƙolin Najeriya ta soke hukuncin Kotun Ɗaukaka Ƙara tare da dawo da umarnin ƙarshe na kwace wasu manyan kadarori guda bakwai da ake alaƙantawa da...
Babban Bankin Najeriya, Central Bank of Nigeria (CBN), ya fitar da sabbin dokoki ga bankuna da cibiyoyin kuɗi domin ƙarfafa tsaron biyan kuɗi ta yanar gizo...
Shigo da motocin fasinja zuwa Najeriya ya samu gagarumar farfaɗowa a shekarar 2025, inda adadin kuɗin shigo da su ya kai ₦1.01 tiriliyan a watanni tara...
Sabon tsarin da Babban Bankin Najeriya (CBN) ya fitar kan harkar agent banking na iya jefa kusan kashi 40 cikin 100 na masu amfani da na’urorin...
A shekarar 2024, na’urorin biyan kudi ta POS sun yi hada-hadar kudi da darajarsu ta kai N223.27 tiriliyan, wanda yake nuna samun kari akan N Tiriliyan...
Babban bankin Najeriya CBN, na shirin yi wa ma’aikata kimanin 1,000 ritaya, a wani mataki na gyaran fasalin gudanar da bankin. Wannan matakin zai ci sama...
Har yanzu dai Tsohon Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN), Godwin Emefiele, na fuskantar sabbin tuhume-tuhume guda hudu daga EFCC. EFCC ta zargi Emefiele da buga kudi...
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya dawo sayar da Dala kai-tsaye ga ’yan canji a kan farashin N1,021. Sanarwar da CBN ya fitar na sanar da kamfanonin...
Gwamnan babban bankin Kasa CBN, Olayemi Cardoso, ya ce shi da tawagarsa ba su da hannu a tabarbarewar tattalin arzikin da kasar nan ke fuskanta a...