Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi barazanar korar duk wani jami’in siyasa ko ɗan jam’iyya da aka kama yana sayar da kayan tallafin ƙarfafa tattalin...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya aike da sunan Alhaji Murtala Sule Garo zuwa Majalisar Dokokin Jihar domin tantancewa da amincewa da shi a...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, zai koma jam’iyyar APC a ranar Litinin, 26 ga watan Janairu, 2026, bayan ya ajiye mukaminsa daga jam’iyyar NNPP...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana matuƙar baƙin ciki da fushi kan kisan wata mata da ’ya’yanta shida da aka yi a unguwar Dorayi...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sha alwashin cewa gwamnatinsa ba za ta ƙara lamunta jinkiri wajen biyan haƙƙoƙin ma’aikatan gwamnati ba, yana mai...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya ba da umarni ga dukkan shugabannin ƙananan hukumomi 44 na jihar su riƙa gudanar da tarukan tsaro a...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa nasarar da jihar ta samu a jarabawar kammala sakandare ta NECO na shekarar 2025 ta samo asali...
Gwamnatin Jihar Kano karkashin jagorancin Alhaji Abba Kabir Yusuf ta amince da korar wasu manyan hadimai biyu na musamman (Senior Special Assistants – SSAs) bayan rahoton...
Biyo bayan murabus da Kwamishinan Sufuri na Jihar Kano, Alhaji Ibrahim Namadi Dala, ya yi sakamakon shigar sa cikin batun beli na wani da ake zargi...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf zai kaddamar da shirin raba kayan makaranta ga daliban Firamare yan aji 1 a fadin jihar, a ranar Litinin 13...