Sufeto Janar na ‘Yan Sanda, Kayode Egbetokun, ya bayyana damuwa kan halin da tsofaffin jami’an ‘yan sanda ke ciki karkashin tsarin Contributory Pension Scheme (CPS), yana...
Babban sufeto janar na ‘yan sandan Kasar nan, IGP Kayode Adeolu Egbetokun, ya yi kira ga likitocin Najeriya da su bayar da kulawar gaggawa ga duk...