Jam’iyyar NDC ta bayyana cewa za ta ɗaukaka ƙara kan hukuncin Babbar Kotun Tarayya da ke Lokoja, wadda ta soke umarnin da ya tilasta wa INEC...
Babbar Kotun Tarayya da ke Lokoja a Jihar Kogi ta soke hukuncin da ta yanke a baya wanda ya umarci Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta ayyana Gwamna Biodun Oyébanji na jam’iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan Jihar Ekiti da...
Kotun Daukaka Kara da ke Abuja ta bayar da umarnin dakatar da aiwatar da hukuncin Babbar Kotun Tarayya da ya umarci Hukumar Zabe ta Kasa (INEC)...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta gargadi jam’iyyun siyasa cewa duk wani zaben fidda gwani da aka gudanar bayan wa’adin ranar 30 ga...
Hukumar zaɓe ta ƙasa Independent National Electoral Commission (INEC) ta umarci kwamishinonin zaɓe na jihohi su dakatar da duk wani shiri da ya shafi sake tantance...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya (INEC) ta yi watsi da kiran da aka yi na sauke shugabanta, Farfesa Joash Amupitan, inda ta bayyana bukatar...
ShugabanHukumarZaɓe ta Ƙasa, Joash Amupitan, ya ce hukumar na da ƙwarin gwiwar tura sakamakon zaɓe ta na’ura a zaɓen 2027. Sai dai ya bayyana cewa ba...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Najeriya, Independent National Electoral Commission (INEC), ta tsayar da ranar 16 ga Janairu 2027 domin gudanar da zaɓen shugaban ƙasa...
Majalisar Dokoki ta amince da sabuwar dokar zaɓe ta 2026, wadda ta tanadi hukuncin ɗaurin shekara biyu ga duk wani kwamishinan zaɓe na jiha da ya...