Majalisar Tarayya na duba yiwuwar matsar da zaɓen shugaban ƙasa na 2027 zuwa ranar 16 ga Janairu, maimakon ranar 20 ga Fabrairu da aka sanar a...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Najeriya (Independent National Electoral Commission) ta ayyana ranar 20 ga Fabrairu, 2027 domin gudanar da zaɓen shugaban ƙasa na gaba....
Majalisar ƙoli kan harkokin shari’ar musulunci a Najeriya (SCSN) ta sake nanata kiranta da a tsige shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC), Farfesa...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa, INEC, ta bayyana cewa jam’iyyar NNPP ba ta cikin jerin jam’iyyun siyasa da za su fafata a zaɓen cike...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa, INEC, ta fitar da sanarwar gargadi ga al’ummar Najeriya kan wani shafin intanet na bogi da ke yawo a...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta sake fara aikin rijistar masu kaɗa ƙuri’a (CVR) a faɗin Nijeriya, wanda ke nuna fara zangon na...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta ce ba ta fitar da jadawalin da tsarin ayyukan zaɓen shekarar 2027 ba, sabanin wasu rahotanni da...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya naɗa tsohon shugaban INEC, Farfesa Mahmud Yakubu, cikin jerin mutum 32 da zai aika wa majalisar dattawa domin neman sahalewarta....
A ranar Talata, 26 ga Nuwamba 2025, sabon shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), Farfesa Joash Amupitan, ya sha alwashin kawar da magudi...
Majalisar Koli ta Kasa ta amince da nada Farfesa Joash Ojo Amupitan (SAN) a matsayin sabon shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC). Mai...