By Baba Dantiye, MON, mni, FNGE Ten years in any leadership position provides sufficient time to assess performance, measure impact and determine the extent to which...
Babbar Kotun Jihar Kano mai lamba 11 da ke Bompai ta yanke wa Umar Auwal da Yakubu Dayyabu hukuncin kisa ta hanyar rataya, bayan samunsu da...
Babbar Kotun Jihar Kano mai lamba 13, ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a Zuwaira Yusuf, ta bayar da umarnin tsare lauya Barrister Dalhatu Shehu Usman a gidan gyaran...
Kwamitin yaƙi da shaye-shaye da fataucin miyagun ƙwayoyi na Jihar Kano ya kama Ishaq Lawan Ibrahim, wanda aka fi sani da “Malam Keya”, a birnin Port...
Gwamnatin Najeriya ta ce tana shirin kafa wasu yankunan makamashi na musamman, wato Energy Zones, domin samar da wutar lantarki na tsawon sa’o’i 24 a manyan...
Jihar Kano ta zo ta farko a sakamakon jarabawar NECO ta 2026, inda ɗalibai 74,413 suka samu aƙalla maki biyar da suka haɗa da Ingilishi da...
Jagoran tafiyar Kwankwasiyya, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce a shirye yake ya yafe wa Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, tare da yin sulhu da shi...
Jam’iyyar PDP a Kano ta bayyana Alhaji Muhammad Sani Abacha, ɗan marigayi Janar Sani Abacha, a matsayin sabon ɗan takararta na kujerar gwamnan jihar a zaɓen...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce tana shirin kafa sansanonin soji a wasu ƙananan hukumomin da ke kan iyakar jihar, domin ƙarfafa tsaro da inganta saurin mayar...
Wasu ’yan bindiga sun kai hari a yankin ƙauyen Beli da ke kusa da garin Zarewa a karamar hukumar Rogo ta jihar Kano, inda suka kashe...