Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya ce da ba don taimakon Shugaba Bola Tinubu ba, marigayi tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ba zai samu nasarar shugabancin...
Sanata Abdulaziz Yari, Darakta-Janar na Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Shugaban Ƙasa na APC, ya ce bai kamata a ɗora wa Shugaba Bola Tinubu kaɗai alhakin matsalar...
Sakataren Yaɗa Labarai na Ƙasa na jam’iyyar APC, Felix Morka, ya yi ikirarin cewa Shugaba Bola Tinubu ya fi dukkan shugabannin Najeriya da aka zaɓa bisa...
Mai magana da yawun tsohon Shugaban Najeriya Muhammad Buhari, Mallam Garba Shehu, ya bayar da labarin yadda marigayin ya ƙi karɓar wasu kyautuka lokacin yana mulki,...
Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU), reshen Jami’ar Maiduguri (UNIMAID), ta bayyana ƙin amincewarta da kuma ƙin lamuntar sauya sunan jami’ar zuwa Muhammadu Buhari University, da...
Tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce kadarorin da ya mallaka tun kafin ya zama shugaban kasa a ranar 29 ga Mayu 2015, su ne har...
Tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce har yanzu shi ɗan Jam’iyyar APC mai mulkin ƙasar ne, kuma ya fi so a rinƙa alaƙanta shi da...
Guda daga cikin hadiman shugaban kasa Muhammadu Buhari kan harkokin yada labarai, Bashir Ahmad, ya jaddada cewa shugaban nasa ba zai tsoma baki a harkokin zaben...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jaddada aniyar gwamnatinsa na gudanar da sahihin zabe a shekarar 2023. Ya yi wannan alkawarin ne a ranar Laraba yayin ganawa...