Jihar Kano ta zo ta farko a sakamakon jarabawar NECO ta 2026, inda ɗalibai 74,413 suka samu aƙalla maki biyar da suka haɗa da Ingilishi da...
Wasu da ake zargin ƴan bindiga ne sun kai hari Makarantar Sakandiren Gwamnati da ke Opada-Olowa a ƙaramar hukumar Dekina ta Jihar Kogi, inda suka sace...
Gwamnatin Tarayya ta dakatar da shirin ƙara kuɗin jarrabawar WAEC da NECO ga ɗaliban sakandire, domin sake nazari da tuntuɓar masu ruwa da tsaki. Hakan...
Dan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya soki ƙarin kuɗin jarabawar WAEC da NECO zuwa Naira 50,000 daga shekarar 2027, tare da ƙarin...
‘Yan sandan Najeriya sun tabbatar da cewa har yanzu ɗalibai 36 tare da wani ma’aikacin makaranta guda ɗaya na hannun ‘yan bindiga, bayan harin da suka...
Hukumar shirya jarabawar kammala sakandire ta kasa (NECO) ta sanar da rage yawan tambayoyin zaɓi na Paper III a darasin Turanci daga 100 zuwa 80, wanda...
Gwamnatin Jihar Sokoto ta ce ta kashe Naira biliyan 4.7 wajen biyan kuɗin rajistar ɗalibai na jihar domin rubuta jarabawa a cikin shekaru biyu da suka...
Hukumar Gyaran Hali ta Najeriya (NCoS) reshen Jihar Kano ta bayyana cewa fursunoni 58 daga cibiyoyin gyaran hali a jihar na halartar jarabawar kammala sakandire ta...
Hukumar shirya jarabawar kammala sakandure ta kasa (NECO) ta ce ba ta sanya ranar 9 ga watan Yuli ba, sabanin rade-radin da wasu ke yi na...