Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da aiwatar da ayyukan tituna 27 da darajarsu ta haura tiriliyan N3.9 a jihohi 15 na Najeriya. Ministan Ayyuka, David...
Hukumar Yaki da Cututtuka da Kariya ta Kasa (NCDC) ta bayyana cewa zazzabin Lassa ya yi sanadin mutuwar mutane 214 a Najeriya, yayin da adadin mace-macen...
Tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yaba da nasarar jam’iyyar APC a zaɓen gwamna da aka gudanar a ranar Asabar a Jihar Ondo, wanda ya tabbatar...
Zababben sanata kuma hamshakin dan kasuwa Dr. Jimoh Ibrahim ya yin gabatar da wani jawabi ya bayyana yadda Nigeria za ta biya bashin da ake binta...
Rundunar ‘yan sandan jihar Ondo ta tabbatar da harin da aka kai dibishin din ta na Okuta Elerinla da ke Akure a karamar hukumar Akure ta...