Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke wa mutum uku hukuncin ɗaurin rai da rai bayan samun su da laifin hannu a garkuwa da ɗalibai...
Mai Bai Wa Shugaban Kasa Shawara kan Hulɗa da Jama’a, Daniel Bwala, ya ce gwamnoni da shugabannin ƙananan hukumomi ne ya kamata a ɗora wa alhakin...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da aiwatar da ayyukan tituna 27 da darajarsu ta haura tiriliyan N3.9 a jihohi 15 na Najeriya. Ministan Ayyuka, David...
Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, ya ce abu ne mai wahala a faɗi gaskiya ga masu mulki a ƙarƙashin gwamnatin tarayya ta yanzu, inda ya kwatanta...
Wani mutum ya yanke jiki ya faɗi yayin da yake tsaka da bin layin cirar kudi a wani banki a Karamar Hukumar Ika ta Kudu a...