Gwamnan Jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya ce Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gaji Najeriya ne a lokacin da tattalin arzikinta ke dab da durkushewa. Gwamnan ya...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC), Peter Obi, ya ce kashe-kashe da hare-haren da ake fama da su a Najeriya na neman...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya jaddada muhimmancin zaman lafiya da haɗin kai tsakanin ’yan Najeriya ba tare da la’akari da bambancin addini ko kabila ba....
Aƙalla mutum 10 ne suka rasa ransu, yayin da wasu uku suka jikkata sakamakon harin da wasu mahara suka kai wa al’ummar Ruwi da ke...