Fitaccen mawaƙin siyasa a Najeriya, Dauda Adamu Kahutu Rarara, ya soki shahararren mawaƙin Afrobeats, David Adeleke, kan wani mataki da ya ɗauka a yayin bikin FIFA...
Fitaccen mawakin siyasa a Najeriya Dauda Kahutu Rarara, yace ko shine ya fito takara sai ya kada yan jam’iyyar hadaka ta ADC, wacce su tsohon mataimakin...
Fitaccen mawaƙin jam’iyyar APC Dauda Adamu Abdullahi wanda aka fi sani da Rarara, ya bayyana alhininsa kan rashin Daraktan Kannywood Aminu S. Bono. A sanarwar da...
A cikin shekaru 43 da suka gabata da na kasance mai bincike, akwai ɓangarori biyu da na ƙi karkatar da aikin bincikena akai: siyasa da addini....
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta ce an gano wasu masu rakiyar fitaccen mawakin nan na Kano, Dauda Kahutu Rarara a cikin wani faifan bidiyo suna harba...