Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) za ta bayyana matsayinta a yau Talata kan makomar wasu ’yan takarar jam’iyyun siyasa, bayan hukuncin Kotun Ƙoli...
Shugabannin wasu jam’iyyun adawa sun ƙara kaimi wajen ƙoƙarin ganin sun samar da ɗan takarar shugaban ƙasa guda ɗaya, domin fuskantar Shugaba Bola Ahmed Tinubu a...
Kwamitin Zartarwa na Kasa na jam’iyyar Social Democratic Party (SDP) ya kori tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai, daga cikin jam’iyyar tare da hana shi...
Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa babu wata gamayyar ’yan adawa da za ta iya hana Shugaban Kasa Bola Tinubu lashe...
Kimanin ‘yayan jam’iyyu daban-daban har mutane 546 ne suka sauya sheka zuwa jam’iyyar APC a karamar hukumar Mallam Madori ta jihar Jigawa. Shugaban karamar hukumar,...