Connect with us

Labarai

Rikicin Sokoto: Ƙungiyar gwamnonin Arewa ta buƙaci mutane su zauna lafiya da juna

Ƙungiyar gwamnonin yankin Arewacin Najeriya, ta buƙaci al’umma da su kwantar da hankali tare da rungumar zaman lafiya biyo bayan zanga-zangar kisan matashiyar da ake zargi da yi wa Manzon tsira kalaman ɓatanci a Sokoto.

BBC ta ruwaito cewa, shugaban ƙungiyar gwamnonin kuma gwamnan Filato Simon Lalong ya ce, ƙungiyar ta shiga damuwa kan halin da Sokoto ta shiga.

Gwamna Lalong ya ce, “Gwamnonin Arewa sun damu da abin da ke faruwa, wanda lamari ne da ya saɓa wa shari’a ta fuskar ɗaukar doka a hannu”.

“Don haka gwamnonin Arewa na kira da a zauna lafiya bayan rahotannin rikiɗewar zanga-zangar lumana zuwa rikicin da ya janyo sanya dokar hana fita.”

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet