Connect with us

Labarai

Babu matsalar tsaro a hanyar Zaria zuwa Kaduna- Gwamnati

Gwamnatin jihar Kaduna, ta ce, babu wata matsalar tsaro a kan babbar hanyar Zaria zuwa Kaduna, kamar yadda ake yaɗawa.

Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na jihar Mista Samuel A ruwan, ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar.

Ya ce, babu gaskiya cikin jita-jitar da ake yaɗawa wadda ba ta da tushe da ake cewa hanyar a rufe take sakamakon fitowar ɗaruruwan ƴan bindiga.

Haka kuma, ya buƙaci mazauna yankin da ake cewa ƴan bindigar sun fito da su ci gaba da gudanar da harkokin su na yau da kullum ba tare da fargaba ba.

Aruwan ya ƙara da cewa, An ja hankalin gwamnatin jihar Kaduna bisa rahoton da ake yadawa, da ke cewa, kada matafiya su shiga ko fita daga Zaria wai akwai daruruwan ƴan bindiga a yankin Dumbi da ke Jaji a kan hanyar zuwa Zaria.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetjojobetjojobet girişholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişjojobetjojobetgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet