Connect with us

Labarai

Rundunar sojin sama ta hallaka kwamanda da mambobin Boko Haram a luguden wuta

Rundunar sojin saman Najeriya, ta ce, ta yi nasarar hallaka kwamandan ƙungiyar ƴan tada ƙayar baya ta Boko Haram Aminu Duniya a wani hari ta sama da ta kai maɓoyarsa.

A cewar rundunar ta cikin wata sanarwa, ta kai farmakin ne a wata maɓoyar ɓata garin da ke jihar Neja ranar Asabar.

Haka kuma ta ce, Aminu Duniya, guda ne cikin ƴan tada ƙayar bayan da dakarunta suka hallaka yayin harin wanda jirgin yaƙi ya ƙaddamar.

Rundunar sojin saman ta ƙara da cewa, ta yi nasarar kashe ɓata garin ne bisa bayanan sirri ta samu a kansu cewa Aminu Duniya ya shirya wani taro da zai gudanar a ƙauyen Kurebe dake yankin karamar hukumar Shiroro.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet