Connect with us

Wasanni

Freedom Galaxy ta lashe kofin A. A Ciko

Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Freedom Radio da Dala FM watau Freedom Galaxy, ta samu nasara a kan  rukunin gidajen Radiyo na Arewa Radiyo da suka haɗar da Wazobia FM da kuma Cool FM a wasan sada zumunci na bikin guda daga cikin masu gabatar da shiri da labaran wasanni a tashar Arewa Radiyo mai suna A A Ciko.

A farko wasan dai, tawagar Arewa Radio ce ta fara samun galaba a kan Freedom Radio da ci biyu babu ko ɗaya 2-0 kafin tafiya hutun rabin lokaci.

Sai dai bayan dawowa daga hutun rabin lokacin tawagar ƴan wasan ta Freedom Radiyo da tashar Dala FM suka warware kwallayen 2.

Bayan shafe mintuna 90 ana fafata wasan ne aka je ga bugun daga kai sai me tsaron raga inda Freedom Radiyo da tashar ta Dala FM ta samu nasara da ci 2-1 kuma nan take aka damƙa musu kofi.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet