Connect with us

Labarai

Sheikh Gumi Ya Zargi Hukumar DSS Da Ta’addanci Bisa Kasa Tukur Mamu

Malamin addinin musuluncin nan mazaunin Kaduna, Sheikh Ahmad Gumi, ya yi kira ga hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) da ta saki Tukur Mamu, ko kuma ta gurfanar da shi a kotu.

Da yake bayar da misali da doka, Gumi ya ce duk wanda aka kama bisa laifin aikata laifin akwai bukatar a gurfanar da shi a gaban kotu cikin sa’o’i 24.

Jaridar Daily Trust ta ruwaito yadda aka kama Mamu, wanda ya shiga tsakani a sako wasu daga cikin wadanda harin jirgin kasan Kaduna zuwa Abuja ya rutsa da su a filin jirgin sama na Alkahira a hanyarsa ta zuwa kasar Saudiyya don gudanar da aikin Hajji.

An dawo da shi, inda hukumaŕ tsaro ta DSS ta dauke shi a filin jirgin sama na Kano.

Daga baya hukumar DSS ta ce Mamu na da tambayoyi da zai amsa kan matsalar rashin tsaro a kasar.

A yayin wa’azin mako-mako a masallacin Sultan Bello, Gumi ya ce an kama Mamu ne saboda rawar da ya taka wajen taimaka wa wadanda harin ta’addanci ya shafa.

Malamin wanda ya ce Allah yana da hanyar gwada mumini, ya kara da cewa kamun da aka yi wa Mamu hanyar Allah ce ta gwada imaninsa, inda ya yi addu’ar Allah ya taimaki Mamu.

“Ku kai shi kotu don fuskantar shari’a. Tsare shi a gidan yari duk da kasancewarsa mai iyali wannan kawai don tsoratar da shi ne. Wannan tsoratarwa kuma ta’addanci ce. Kame mutane ba bisa ka’ida ba shi ma ta’addanci ne; kamar yadda ‘yan ta’addan ke yi ta hanyar zuwa gidan wani su yi garkuwa da shi.

“Ta yaya za mu ci gaba a cikin wannan yanayi a karkashin gwamnatin da ke shirin kawo karshe ta’addanci? Fatanmu shine a kama su cikin nasara ba cikin mummunan yanayi ba. Ba batun Tukur Mamu ba, kun san duk lokacin da aka kama mutanen da ba su ji ba ba su gani ba, na kan yi magana, ba wai maganar wani da na sani ba, kuma ina ba gwamnati shawara ta sake shi domin mu ba shi hakuri mu manta da abin da ya faru. .”

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet