Haka kuma ya ƙara da cewa mazauna yankin ne suka kai wa rundunar rahoto bayan sun ga ƴan bindigar na kara kaina a shiyyar tasu, inda kuma suka far musu tare da fatattakar wasu ɗauke da raunuka.
Jami’in ya kuma ce, sai dai biyu daga cikin ƴan sa-kan sun samu raunika kuma an kai su Babban asibitin Kontagora don ba su kulawa kamar yadda BBC ta ruwaito.
