Connect with us

Featured

Kotu ta aike da mutumin da aka kama da tarin katin zaɓe gidan yari

Kotun Majistare Mai Lanba 70 karkashin jagorancin Mai Sharia Faruk Ibrahim Amir ta yankewa wani mutum hukuncin daurin wata shida ko tarar Naira dubu hamsin a laifi na farko haka kuma ta yanke masa hukuncin daurin shekara biyu ko tarar naira dubu dari biyar.

Tunda fari dai yan sanda ne suka gurfanar da mutumin mai suna Aminu Ali shugaban jamiyyar APC na garin Yautar Gabasawa sakamakon samunsa da katinan zabe har guda 367 na mutane daban daban.

An gurfanar dashi ne bisa kunshin tuhumar hada kai da samunsa da katinan zabe, kuma bayan karanto masa kunshin tuhumar nan take ya amsa laifinsa duk da cewar yace shima akwai wadanda suka saka shi mmma har zuwa lokacin yanke hukuncin ba’a sami sasarar kamo su ba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet