Connect with us

Uncategorized

Dan ƙasar Poland ne zai yi alkalancin wasan karshe a Qatar

Hukumar kwallon kafar duniya FIFA ta sanar da Alkalin wasan kasar Poland Szymon Marciniak amastayin wanda zai jagoranci wasan karshe na gasar cin kofin duniya na Qatar da za a yi ranar Lahadi tsakanin Faransa da Argentina.

Marciniak mai shekaru 41, ya jagoranci wasannin kungiyoyin biyu a cikin wannan gasa ta Qatar – shi yayi alkalancin wasan da Argentina ta yi nasara a kan Ostireliya a zagayen ‘yan 16 da kuma nasarar da Faransa ta yi a matakin rukuni a kan Denmark.

‘Yan kasar sa biyu Pawel Sokol-nicki da Tomasz List-kiewicz ne zasu taimaka masa alkalanci a wasan na karshe ranar Lahadi mai zuwa.

Dukkansu sun taba jagorantar wasanni a gasar cin kofin duniya na ‘yan kasa da shekaru 18 da kuma gasar Euro a shekarar 2016.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet