Connect with us

Labarai

Jami’an tsaro sun cafke shugabannin ƙananan hukumomin Kano 2 da bindigogi

Jami’an tsaron haɗin gwiwa da suka haɗa da Sojoji Ƴan sanda da jami’an SSS da kuma na Civil Defence, sun cafke shugabannin ƙananan hukumomin Ungogo Abdullahi Garba Ramat da na Rimingado Munir Dahiru, ɗauke da bindigogi.

Wata majiya ta shaida wa jaridar Daily Nigerian cewa, an kama su ne lokacin da suke jagorantar ƴan daban da suka kai farmaki kan ayarin motocin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NNPP Engr Dr. Rabiu Kwankwaso, a hanyar zuwa Zaria a birnin Kano.

Haka kuma Majiyar ta ƙara da cewa, “A halin yanzu ana tsare da su a sashin binciken manyan laifuka, kuma jami’an tsaro na hadin gwiwa na ci gaba da sintiri a cikin birnin domin gurfanar da wadanda suka aikata laifin.”

Sai dai jaridar ta Daily Nigerian ta kuma ce, ta tuntuɓi mai magana da yawun rundunar ƴan sandan Jihar Kano SP Abdullahi Kiyawa amma bai amsa kira da kuma saƙon kar ta kwana da ta aike masa ba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet