Connect with us

Featured

Rundunar Ƴan sanda ta kama ƴan sandan dake gadin Rarara

Rundunar ƴan sandan Najeriya ta ce an gano wasu masu rakiyar fitaccen mawakin nan na Kano, Dauda Kahutu Rarara a cikin wani faifan bidiyo suna harba bindiga a iska, a cikin al’umma, Kuma tuni an kama su.

Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar ƴan sanda ta ƙasa CSP Olumuyiwa Adejobi ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar.

CSP Adejobi ya bayyana cewa, “Mun fara ɗaukar matakan ladabtarwa a kansu kuma za su gana da IGP a Abuja ranar Talata. Sannan tabbas za a hukunta su”.

A cikin wani faifan bidiyo da ya karaɗe kafafen sada zumunta na zamani, Inda an ga ƴan sanda suna harbi sama sai dai babu wanda zai ce ga dalilin da ya sanya su yin harbin.

Hakan ne ya jo cheche-ku ce tsakanin al’umma musamma a dandalin sada zumunta, inda wasu ke nuna goyon baya wasu Kuma suke ganin hakan bai kamata ba.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet