Connect with us

Labarai

An Dawo Da ‘Yan Najeriya 155 Da Suka Makale A Kasar Libya

 

Hukumar kula da ‘yan cirani ta duniya tare da hadin gwiwar gwamnatin tarayya sun dawo da ‘yan Najeriya 155 da suka makale a sassa daban-daban na kasar Libya.

Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da IOM ta fitar ranar Larabar nan a Legas.

Da yammacin ranar Talata ne wadanda aka dawo da su suka isa babban filin jirgin sama na Murtala Muhammad da ke Legas a cikin jirgin Al Buraq Air Boeing 737-800 mai lamba 5A-DMG.

Ya kara da cewa daga cikin 155 da suka dawo, 125 mata ne, maza 22 da jarirai takwas.

IOM ta ce jami’an Hukumar ba da agajin gaggawa ta Kasa, da Hukumar kula da lafiya ta Port, da kuma Hukumar Kula da ‘Yan Gudun Hijira, da Bakin Haure sai Hukumar kula da Filin Jiragen Sama ta Tarayyar Najeriya sun kasance a filin jirgin domin tarbar wadanda suka dawo.
(NAN)

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet