Connect with us

Labarai

Gwamnan Jigawa Ya Gargadi Ma’aikata Game Da Zuwa Aiki A Makare Da Fashi

Gwamnan jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya gargadin Ma’aikatan gwamnatinsa kan zuwa wurin aiki a makare.

Gwamnan ya bayyana cewa gwamnatinsa ba za ta lamunci kin zuwa aiki da kuma zuwa a makare ba.

Namadi ya yi wannan gargadin ne a lokacin da ya kai ziyarar gani da ido a kananan hukumomin Kiyawa, Miga, Jahun da Kafin Hausa a ranar Talata.

Gwamnan wanda a zahiri ya ji rashin dadi bisa rashin ganawa da wasu shugabanin kananan hukumomin a kan kujera a wasu sakatariyoyin majalisar.

Ya ce gwamnatinsa ba za ta lamunci rashin zuwa aikin ba.

A cikin kananan hukumomi hudu da gwamnan ya ziyarta, shugaban karamar hukumar Jahun ne kawai aka samu a kan kujera.

“Za a ba wa ciyamomin da abin ya shafa takardar gargadi don bayyana dalilin da ya sa ba sa kan kujera a lokacin ziyarar,” in ji gwamnan.

Sauran wuraren da gwamnan ya ziyarta sun hada da makarantun kwana da cibiyoyin kula da lafiya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet