Connect with us

Featured

Kotu Ta Yanke Wa Wani Matashi Hukuncin Zaman Gidan Dan Kande Babu Zabin Tara

Wata kotun yanki da ke garin Jos a ranar Juma’ar nan ta yanke wa wani matashi mai suna Bulus Sunday mai shekara 20 da haihuwa, hukuncin zaman gidan yari na shekara daya.

Kotun ta ce an yanke hukunci ba tare da zabin tara ba sakamkon samunsa da laifin satar kayan firiji.

 

Alkalin kotun, Mista Shawomi Bokkos, ya yanke hukuncin ne ranar Lahadi bayan wanda ake zargin ya amsa laifinsa.

Tun da farko, mai gabatar da kara, Sufeto Ibrahim Gokwat, ya shaida wa kotun cewa an kai karar ne a ranar 7 ga watan Satumba a ofishin ‘yan sanda na “A” ta hannun wani Pandong Demi, wanda shi ne ya shigar da karar.

Mai gabatar da karar ya ce wanda ake tuhumar ya kutsa kai cikin gida, inda ya sace wasu sassan firinji da na’urorin sanyaya kayan ciki da kuma wayoyin wuta kafin jami’an tsaro su kama shi.

Gokwat ya ce laifin ya saba wa tanadin kundin hukunta manyan laifuka na jihar Filato. (NAN)

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet