Connect with us

Featured

Za Mu Shigar Da Sabuwar Ƙara Don Ƙalubalantar Hukuncin Da Kotu Ta Yanke – Abba K Yusuf

Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ce za su shigar da sabuwar ƙara a kotun ƙoli kan hukuncin da kotun ɗaukaka ƙara ta yi.

A wani faifan bidiyo da fadar gwamnatin ta fitar, Gwamnan ya ce suna ganin kotun ɗaukaka ƙara bata yi musu adalci ba, amma suna da kyakykyawan fatan kotun ƙoli za ta yi musu adalci.

Ya ƙara da cewa tuni suka umarci lauyoyinsu da su shigar da sabuwar ƙara don ƙalubalantar hukuncin baya.

Gwamna Abba Kabir Yusuf ya ce, wannan matsalar da ta faru ta takaitaccen lokaci ce, kuma yana da yakinin kotun ƙoli za ta ƙwatowa al’ummar jihar Kano haƙƙinsu.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet