Connect with us

Featured

Wasu ‘Yan Bindiga Sun Kai Mummunan Hari Jihar Zamfara

Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kai mummunan hari garin Ɓaure da ke karamar hukumar Gusau a jihar Zamfara.

Rahotanni sun bayyana cewa maharan sun afkawa garin da yammacin ranar Talata, lokacin da mutane ke hada-hadar buda baki, tare da yin harbin kan mai tsautsayi.

Wani mazaunin garin da ya zanta da manema labarai kuma aka sakaya sunan sa, ya ce su na zaune da yammacin ranar Talata sai aka fara cewa ga ɓarayi nan sun shigo, nan take kuma suka fara harbi kan mai uwa da wabi.

Mutumin ya ce cikin wadanda aka rawaito an kashe akwai wanj Aliyu Abubakar daga gidan Zuma, sai kuma Barkono Musa daga Suto ta kasar Kwatarkwashi, sauran biyar kuma su na kwance a asibiti.

Ya kara da cewa ɓarayin dajin sun zo akan babura talatin, dauke da muggan makamai, haka sukayi ta ɓarin wuta a ciki da wajen gidaje.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet