Connect with us

Featured

Kotu Ta Bada Umarnin A Saki Dangin Bazoum Da Sojoji Suka Tsare

Wata kotu a birnin Yamai na jamhuriyyar Nijar ta yanke hukunci game da karar da lauyoyin dangin hambararren shugaban kasar Muhammad Baxoum suka shigar, wadanda aka kama kuma ake tsare da su.

Tun da farko dai ana zargin su ne da hannu a yunkurin Bazoum na tserewa daga inda shugaban mulkin sojin kasar, Abdourahamane Tchiani ke tsare da shi.

Kotun ta bayyana kama dangin nasa ba abu ne da aka yi shi akan ka’ida ba, don haka ta umarci hukumomin mulkin sojin Nijar, su saki mutanen nan take.

Ta kuma ce gwamnatin Nijar za ta biya tarar Saifa miliyan daya akan kowanne wuni da za su kara yi a hannun hukuma.

Sojojin fadar shugaban kasa ne suka kama mutanen a wani samame da suka kai wani gida a birnin yamai a ranar da aka zargi Bazoum da tserewa zuwa Najeriya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetjojobetjojobet girişholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişjojobetjojobetgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet