Connect with us

Featured

Kwamitin Gwamnatin Kano Mai Bincike Kan Rikicin Siyasa Ya Fara Zamansa

Kwamitin da gwamnatin Kano ta kafa domin bincike kan rikice-rikicen siyasa ya fara zamansa a jihar.

Kwamitin karkashin jagorancin mai shari’a Zuwaira Yusuf, zai yi bincike ne akan rikice-riciken siyasa da mutanen da suka ɓata da tashin hankalin da aka yi a 2015 da 2019 da kuma 2023.

A cikin jawabin da ta gabatar a lokacin ƙaddamar da zaman farko na kwamitin, Zuwaira Yusuf ta ce kwamitin zai yi ƙoƙarin zaƙulo waɗanda suka ɗauki nauyi da kuma waɗanda suka aikata laifukan da suka shafi rikicin siyasa da kuma sauran ayyukan assha.

Haka nan kwamitin zai bayar da shawara kan yadda za a tallafa wa mutanen da rikice-rikicen suka rutsa da su.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet