Connect with us

Featured

Wasu Yan Ta’adda Sun Sace Iyalan Jami’in Kwastom A Abuja

Wasu ’yan ta’adda sun sace matar wani jami’in hukumar kwastom da ‘ya’yansa uku da wani kaninsa a gidansu da ke unguwar Shagari Kwatas da ke Dei-dei a Abuja.

Wani dan banga ya shaida wa wakilin Aminya cewa ’yan bindigar sun shiga unguwar ne kai tsaye suka shiga gidan ma’aikacin suka yi awon gaba da iyalansa da sanyin safiyar ranar lahadi.

ya ce, ““Sun kwashe sama da sa’o’i biyu kafin su fita daga unguwar Dei-dei suka wuce Dakwa da ke makwabtaka da su.

“Mai gidan a da yana aiki a Abuja ne, a lokacin da yake nan, kullum akwai  ’yan sandan Rapid Response Squad (RRS)a tare da shi. Amma yanzu ba su nan tun da ya koma Legas aiki, amma  iyalansa na zaune a gidan.”

Sai dai wani rahoto da muka samu na tabbatar da cewa ’yan ta’addar sun saki matar jami’in Kwastam din da ke da tsohon ciki, amma sun tafi da ’ya’yanta da kuma kanin mai gidan.

 

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet