Connect with us

Featured

Wata Hajiya Daga Jihar Kwara Ta Kashe Kanta A Birnin Madina

Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kwara, ta sanar da mutuwar wata hajiyar Najeriya daga jihar kwara, wacce ta rasa ranta ta hanyar fadowa daga saman rufin masaukin ta da ke Madina.

Hukumar ta ce hajiyar itace mutum ta biyu cikin alhazan jihar da suka rasu a Madina a bana.

Ta kara da cewa wani alhajin jihar mai suna Saliu Mohammed, ya rasu sakamakon rashin lafiya a Madina.

Cikin wata sanarwa da shugaban hukumar Abdussalam Abdulkadir ya fitar ya ce “wadannan abubuwa masu ban tausayi ne, amma sun mika wuya ga kaddara da sanin Allah a cikin dukkan al’amura.”

Ya kuma mika sakon ta’aziyya ga iyalan mamatan, inda ya roki Allah Ya jikansu ya kuma musu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet