Connect with us

Featured

Kungiyar Lauyoyi ta FIDA ta nemi a kafa kotunan musamman don hukunta masu cin zarafin mata

Kungiyar lauyoyi mata ta FIDA ta yi kira da a kafa kotuna na mussaman domin saurarar kararrakin da suka shafi cin zarafin jinsi.

Kungiyar ta ce irin kotunan zasu magance tsaikon da ake samu wajen aiwatar da shari’a da kuma magance yawaitar cin zarafin mata da kananan yara.

Shugabar kungiyar ta FIDA reshen jihar Kano, Bilkisu Ibrahim Sulaiman ce ta yi kiran a yayin taron kungiyar na kasa da ya gudana a Kano mai taken “Samun adalci ga mata da kananan yara a Najeriya”.

Sannan ta yi bayani kan shirin kungiyar na tsayawa mata da kananan yara a fannin shari’a don tabbatar da cewa sun rayu ba tare da wata tsangwama ko cin zarafi ba.

Itama ana ta jawabin, babbar mai shari’a ta jihar Kano, Justice Dije Aboki ta ce akwai kokarin da ake na tabbatar da cewa an yanke hukunci kan irin shari’o’in da suka shafi cin zarafi a kan lokaci wanda hakan na da matukar muhimmanci wajen kwarin gwiwar da al’umma ke da ita a kan fannin shari’a.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escortvipcrpytogiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriGrandpashabetGrandpashabetmarsbahisultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvholiganbet xholiganbetjojobet xjojobet xgrandpashabetcratosroyalbet girişgrandpashabetgrandpashabetmobilbahismobilbahis xmobilbahisbets10 girişbets10jojobetjojobetCasibomcasibomcasibomjojobet güncel girişholiganbetcasibomcasibommobilbahis xmobilbahismobilbahisbets10mobilbahismobilbahisbets10jojobetjojobet girişpusulabet girişmatbetmatbetimajbetimajbetpusulabetvdcasinosahabetholiganbetholiganbet girişcasibommobilbahis girişjojobetgrandpashabetbets10casibomnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişbahis sitelerijojobetjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetbets10jojobet