Connect with us

Featured

Duk da zage-zagen da wasu ƴan siyasa ke yi har yanzu ƴan Najeriya na tare da APC – Abdulaziz Yari 

Shugaban kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na APC, Sanata Abdul’aziz Yari Abubakar, ya ce ’yan Nijeriya na ci gaba da goyon bayan jam’iyyar duk da zage-zage da ɓata mata suna da wasu ke yi.

Yari ya bayyana cewa yawan mutanen da suka halarci ƙaddamar da yaƙin neman zaɓen gwamnan Zamfara na APC, na nuna yadda al’umma suka yi ammana da  jam’iyyar.

Read Also : APC Raises Alarm Over NDC’s Alleged Threat to Kano Civil Servants

Ya ce APC na ƙara ƙarfafa goyon bayan da take da shi domin samun nasara a dukkan matakan zaɓe a babban zaɓen 2027, yana mai danganta karɓuwar jam’iyyar da kusancinta da talakawa.

Sanatan ya bayyana hakan ne ranar Litinin, yayin ƙaddamar da yaƙin neman zaɓen APC a Talata-Mafara, wanda ya samu halartar magoya bayan jam’iyyar, ƙungiyoyin goyon baya da sauran al’umma.

Share this:
meram escortvipcrpytogiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerGrandpashabetRadissonbetsweet bonanzapadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvholiganbet xholiganbetjojobet xjojobet xjojobet xjojobetjojobetjojobetholiganbet girişholiganbet girişholiganbet girişpusulabetgrandpashabetjojobetgrandpashabetjojobet girişjojobetjojobetjojobet girişholiganbetcasibomcasibomgrandpashabetjojobet güvenlikjojobet güvenliksekabetholiganbet girişholiganbet girişmarsbahisholiganbetcasibomcasibomholiganbetholiganbet girişmarsbahispusulabetmarsbahis girişmarsbahismarsbahis girişholiganbetcasibomcasibomjojobet erişimjojobetjojobetcasibomnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişDeneme Bonusujojobetjojobetjojobetjojobetjojobet