Connect with us

Featured

Mutane da dama sun rasu bayan bishiya mai shekaru 100 ta fada a kansu a jihar Edo

Wata bishiya da ta shafe shekaru 100 ta fado kan mutane yayin mamakon ruwan sama a kasuwar Jattu dake karamar hukumar Etsako a jihar Edo inda mutane da dama suka rasa ransu.

Lamarin ya faru ne a jiya Litinjn da misalin karfe 8:30 na safe yayin da ‘yan kasuwa ke shirin bude shagunansu ana tsaka da ruwa.

Shaidun gani da ido sun ce iska mai karfi ta babbago bishiyar inda ta danne mutane da dama da suka fake a cikin bishiyar da shagunan dake kusa da ita.

Shugaban karamar hukumar ta Etsako ta yamma, Mista Marvellous Zibiri ya tabbatar da faruwar lamarin.

Sannan ya bayyana godiya kan cewa adadin wadanda suka rasu bai yawaita ba sakamakon an fara ruwan ne da safiya mutane basu fito kasuwa sosai ba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet