Connect with us

Featured

Gwamnatin Bauchi za ta rufe cibiyoyin kula da lafiya a yayin zanga-zanga

Gwamnatin jihar Bauchi ta sanar da shirin rufe dukkanin cibiyoyin kula da lafiya matakin farko a ranar da za a gudanar da zanga-zanga ta fadin kasa.

Gwamnatin ta ce za ta yi hakan ne don kare ma’aikatan lafiya da marasa lafiya yayin da ake fargaba abin kaje ya zo.

Dakta Rilwanu Mohammed, shugaban hukumar kula da lafiya matakin farko ne yayi bayanin hakan yayin bude taro na kwana biyu kan tafiyar da cibiyoyin lafiya matakin farko a ranar Talata.

“Rahotan tsaro ya nuna cewa za a iya farmakar cibiyoyon kula da lafiya a yayin zanga-zanga. Baza muyi wasa da lafiyar ma’aikata fa marasa lafiya ba. Don haka zamu rufe dukkan cibiyoyin”, inji Dakta Mohammed.

Ya ce a ranar zanga-zanga ma’aikatan lafiya zasu zauna a gida domin kaucewa farmaki.

” Za a dawo aiki bayan kammala zanga zangar. Hukumar ta sanar da hukumomin tsaro da su tsare cibiyoyin kula da lafiya a fadin jihar”, inji shi.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet