Connect with us

Featured

Kano: Ana fargabar wata mata ta rasa ranta yayin da wani gini ya rufta mata

Wani gini mai hawa ɗaya ya ruguje a unguwar Makwarari da ke cikin birnin Kano a ranar Juma’a, inda wata mata mai suna Balarabe Tijjani ‘yar shekara 35 ta rasa ranta, yayin da yara biyu suka jikkata.

Rahotanni sun bayyana cewa ginin ya ruguje ne sakamakon mamakon ruwan sama da aka yi a yankin, wanda ya dauki tsawon sa’o’i da dama tun daga daren Alhamis zuwa safiyar Juma’a.

A cewar wani mazaunin unguwar, an ceto mahaifiyar da ‘ya’yanta biyu, Abdulnasir da Abdallah, inda aka garzaya da su asibitin kwararru na Murtala Muhammed amma daga bisani mahaifiyar ta rasu.

Da yake tabbatar da faruwar lamarin a wata sanarwa da ya fitar a ranar Asabar, jami’in hulda da jama’a na hukumar kashe gobara ta jihar, Saminu Abdullahi, ya ce ginin mai hawa daya ya ruguje ne da misalin karfe 9:30 na safiyar ranar Juma’a.

“Saboda haka ginin ya murkushe mutane uku, Balaraba Abba mai kimanin shekara 35 da yara biyu, Abdulnasir Jilani mai kimanin shekara 12 da Abdullahi Jilani dan kimanin shekara 9.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet