Connect with us

Featured

Magidanci ya kashe kansa har lahira a jihar Ogun

Wani magidanci mai shekaru 35 mai suna Emmanuel Urhobocha, ya mutu ta hanyar kunar bakin wake a gidansa dake kan titin Alafia a Sango-Ota, dake karamar hukumar Ado-Odo Ota a jihar Ogun.

Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun ta ce lamarin ya faru ne da misalin karfe 9:00 na safiyar ranar Juma’a.

Wannan lamari ya faru ne kwanaki kaɗan bayan da wani mutum mai shekaru 32, Olúwaṣeun Shorinola, ya mutu ta hanyar kashe kansa a yankin Kémta da ke Abeokuta, babban birnin jihar Ogun, a ranar 28 ga Agusta, 2024.

Kakakin rundunar ‘yan sandan, Odutola Omolola, ya shaidawa jaridar Punch cewa makocin marigayin mai suna Obabiyi David, ya je ofishin ‘yan sanda na Sango-Ota inda ya kai rahoton cewa makocin nasa yana yunƙurin kashe kansa.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino sitelerikavbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwingrandpashabet güncel girişjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetgrandpashabet güncel girişcasinolevantbetgarantibetciograndpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetgrandpashabetgrandpashabet girişpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet