Connect with us

Addini

Hukumar Hisbah Ta Kama Wasu Masu Zance A Cikin Mota A Kano

Hukumar da ke umarni da kyakkyawa da hani da mummuna Hisbah ta jihar Kano, ta kai sumame wani gidan biki, inda ta samu nasarar kama wasu masu zance a cikin Mota, suna aikata abinda bai kamata ba.

Mataimakin babban kwamandan hukumar a jihar Kano, Dakta Mujahideen Aminudden Abubakar, shi ne ya bayyana hakan yayin zantawar sa da wakilinmu.

“Mun samu nasarar ne ƙarƙashin jagorancin jami’ansu na ofirashin gyara kayan ka, yayin zagayen da suka gudanar a unguwar Kurna da filin Durumi da gwammaja, inda suka tashi masu bikin tare da kama wasu Samari da Ƴan mata da zargin suna aikata abinda bai dace ba a cikin Mota, “in ji shi”.

Ya kuma ƙara da cewa, sun jami’an nasu sun kuma kama wasu da ake zargin suna aikata Baɗala akan babur mai kafa biyu samfurin roba-roba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet