Connect with us

Featured

Shugaba Tinubu Ya Buƙaci Majalisa Ta Sahale Masa Ciyo Bashin Dala Biliyan $21.5

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya aike da bukatar neman amincewar Majalisar Dokoki ta Kasa, kan ta sahale masa ciyo bashi daga kasashen waje, wanda adadin su ya kai fiye da dala biliyan $21.5.

Hakan na zuwa ne ta cikin wasu wasiku uku da shugaban ya aike zuwa ga Majalisar Wakilai, wadanda Kakakin Majalisa, Hon. Tajudeen Abbas, ya karanta a zaman majalisar na yau Talata 27 ga Mayun 2025 a Abuja.

A cewar Tinubu, daga cikin kudaden waje da ake nema akwai:

$21.54bn (dala),

€2.19bn (yuro),

¥15bn (yen),

Shugaba Tinubu ya bayyana cewa ana sa ran amfani da kudaden ne wajen aiwatar da manyan ayyukan raya kasa da suka hada da :Gina hanyoyin jiragen kasa, Inganta asibitoci, Shirye-shiryen ci gaba a fadin jihohi 36 da FCT.

Ya kuma kara da cewa, shirin zai samar da ayyukan yi kamar : Karfafa sana’o’i da horar da matasa, Rage talauci da inganta samar da abinci, da kuma Taimako ga tsofaffin ma’aikata.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet