Connect with us

Featured

Majalisar Dokokin Jihar Adamawa Ta Amince da Ƙarin Wa’adin Mulkin Shugabannin Kananan Hukumomin Jihar

A wani zama na musamman da ta gudanar, Majalisar Dokokin Jihar Adamawa ta amince da karin wa’adin mulkin shugabannin kananan hukumomi daga shekaru biyu zuwa shekaru uku. Wannan matakin ya biyo bayan gabatar da kudirin doka daga Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri, wanda Shugaban Masu Rinjiya, Hon Mamuno Raymond Kate ya gabatar a zauren majalisar.

Sai dai har yanzu ba a tabbatar da ko karin wa’adin zai shafi shugabannin da ke kan kujeru a yanzu ba, duba da cewa sun sha rantsuwa ne a matsayin shugabanni na tsawon shekaru biyu.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleripadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantpusulabetvdcasinograndpashabetgrandpashabet girişgrandpashabetholiganbetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetholiganbetholiganbetjojobetjojobet girişjojobet güncel girişjojobet güncel girişcasibompusulabetpusulabetcasibom girişcasinolevantcasinolevantmatbetholiganbetholiganbet girişcasibomcasibom girişjojobetjojobet girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabetcasibomcasinolevantcasinolevantcasibomsekabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet