Connect with us

Featured

Nan Kusa Za Mu Samar Da Zaman Lafiya Tsakanin Isra’ila Da Iran – Trump

“Ya kamata Iran da Isra’ila su cimma yarjejeniya, kuma za a iya hakan,” a cewar shugaban Amurka Donald Trump, inda ya ƙara da cewa shi zai iya tabbatar da hakan.

A wani sako da ya wallafa a kafofin sada zumunta, Trump ya yi nuni kan rikice-rikice da aka samu baya-bayan nan a faɗin duniya, wanda ya ce ya taimaka wajen yayyafa musu ruwa.

Amurka dai na taimakawa a tattaunawar tsagaita wuta tsakanin Uraine da Rasha, da kuma Isra’ila da Hamas.

Sai dai duka ɓangarorin na ci gaba da gwabza faɗa.

“Za mu iya samar da zaman lafiya nan ba da jimawa ba, tsakanin Isra’ila da Iran”, in ji Trump.

“Ana yin zama da kuma tattaunawa. Ina yin hakan sosai, kuma ba a taɓa jinjina min kan haka ba, amma ba komai, mutane suna sane da haka.

“A dawo da martabar Gabas Ta Tsakiya”.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet