Connect with us

Featured

Yunwa Da Talauci Ne Su Ka Haifar Da Rashin Tsaro A Najeriya – NSA

Mai bai wa Shugaban Ƙasa shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu, ya bayyana cewa yunwa da talauci na daga cikin manyan abubuwan da ke haddasa matsalar rashin tsaro a fadin Najeriya, yana mai cewa dole ne a magance su don a samu zaman lafiya da cigaba mai ɗorewa.

Ribadu ya yi wannan bayani ne a ranar Litinin a taron kwana-kwana na tsaro da aka gudanar a Abuja, ƙarƙashin jagorancin ƙungiyar tsofaffin daliban Makarantar Koli ta Tsaro (NDC), mai taken “Yaki da Yunwa da Talauci don Samun Zaman Lafiya da Cigaba a Najeriya.”

An wakilci Ribadu ne da Daraktan Harkokin Tsaro a Ofishin NSA, Manjo Janar Peter Mala, wanda ya ce:

“Yunwa da talauci ba wai matsalolin zamantakewa kawai ba ne; su ne tushen rashin tsaro, laifuka, tashin hankali da rugujewar tsarin rayuwa.

Wadannan matsaloli na cikin wani mugun da’ira — talauci na haifar da rashin tsaro, sannan rashin tsaro na ƙara tsananta talauci.”

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet