Connect with us

Featured

Ƙungiyoyin SSANU da NASU Sun Yi Barazanar Shiga Yajin Aiki Matuƙar Gwamnati Bata Biyasu Alawus Nan Da Kwana Bakwai Ba

Kwamitin haɗin gwiwa na ƙungiyoyin ma’aikatan jami’o’i a Najeriya SSANU da NASU ya baiwa gwamnatin Najeriya wa’adin mako guda kafin su tsunduma yajin aiki.

A wata wasiƙar da suka aike wa ministan ƙwadago da samar da ayyukanyi, Muhammad Dingyaɗi, ƙungiyoyin sun ce idan gwamnati bata warware matsalolin da ke damunsu ba, za su tafi yajin aiki a ƙarshen wa’adin.

Ƙorafe-ƙorafen ƙungiyoyin sun haɗa da rashin biyansu kuɗaɗen alawus da ya kai naira biliyan 50 da wasu albashin da aka riƙe musu, rashin biyansu cikon ƙarin albashin da aka yi lokacin da aka yi ƙarin kashi 25/35 da rashin cika yarjejeniyar da gwamnati ta cimma da su a shekarar 2009.

A cewar kamfanin dillacin Najeriya,(NAN) wa’adin da ƙungiyoyin suka bayar ya fara aiki ne daga ranar litinin, 15 ga watan Satumba, 2025.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetRadissonbetsweet bonanzasweet bonanzapadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetholiganbetholiganbetmarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetcasibomcasibomcasibomholiganbetholiganbetjojobetjojobet girişjojobet güncel girişjojobet güncel girişgrandpashabetholiganbetholiganbetgrandpashabetcasinolevantimajbetsekabetjojobetjojobet girişgrandpashabetgrandpashabetTürkiyenin Casino Sitelerivdcasinograndpashabetgrandpashabet girişGrandpashabetsahabetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetmatbetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobetjojobet