Connect with us

Featured

Ina Goyon Bayan Salon Mulkin Shugaba Tinubu – Sanusi

Mai Martaba Sarkin Kano kuma tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Muhammadu Sanusi II, ya bayyana cewa yana goyon bayan kusan kashi 80 cikin 100 na manufofin gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, sai dai yana da wasu ƙalubale da ya ke gani musamman a fannin kashe kuɗaɗe da shigo da kayan abinci. Sunusi ya bayyana hakan ne a wata hira da News Central ranar Talata 07 ga Oktoba, ya kuma yabawa gwamnati kan gyaran tattalin arziki da tsauraran matakan kudi da suka kawo daidaito.

Sanusi ya ce akwai ci gaba a bangaren tara haraji da rage gibin kasafin kuɗi, amma gwamnati na buƙatar rage yawan kashe kuɗaɗe kan mulki da kula da ingancin yadda ake amfani da kuɗin jama’a. Ya gargadi gwamnati da kada ta sake fadawa tarkon bashi bayan ta daina biyan tallafin mai, inda ya ce idan aka ci gaba da kashe kuɗaɗen da ba su da tasiri, za a koma gidan jiya.

A bangaren noma, Sarkin Kano ya soki manufar gwamnati ta shigo da kayan abinci daga waje don rage farashi, yana mai cewa hakan na cutar da manoman cikin gida. Ya nemi gwamnati ta mayar da hankali kan gyaran hanyar samar da kayayyakin gona da ƙarfafa noman cikin gida domin cimma ingantacciyar tsaron abinci na ƙasa.

Sanusi ya ƙara da cewa duk da waɗannan ƙalubale, gwamnatin Tinubu ta yi nisa wajen kawo sauye-sauye masu ma’ana. Ya bayyana cewa yana da yan damuwa ne kawai kan wasu manufofi, amma gaba ɗaya yana ganin gwamnati na tafiya a hanya madaidaiciya wajen farfaɗo da tattalin arzikin ƙasar.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet