Connect with us

Featured

Ƴansanda Sun Daƙile Yunƙurin Garkuwa Da Mutane a Abuja

Rundunar ƴan sandan Abuja ta dakile wani yunƙurin garkuwa da mutane a ƙauyen Guto da ke ƙaramar hukumar Bwari, inda wasu ƴan bindiga talatin suka shiga ƙauyen da nufin sace wani magidanci da iyalinsa da tsakar dare.

Bayan samun rahoton, jami’an rundunar tare da haɗin gwiwar wasu na musamman sun yi gaggawar isa wurin, sai dai ƴan bindigar sun hango su, suka buɗe wuta, inda aka yi musayar wuta wanda ya kai ga hallaka ƴan bindiga biyu, yayin da sauran suka tsere.

Kakaki24 ta samu rahoton cewa, yayin musayar wutar, ɗaya daga cikin jami’an rundunar ya rasu, sannan kwamishinan ƴan sandan Abuja, CP Miller Dantawaye, ya aike ƙarin jami’an tsaro domin ƙarfafa tsaro a yankin.

Sanarwar ta ƙara da cewa an ba da umurnin ƙaddamar da bincike domin gano sauran ƴan bindigar da suka tsere da kuma tabbatar da tsaro a yankin.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet