Connect with us

Featured

Trump Zai Gana Da Sabon Magajin Garin New York a Ranar Juma’a

20 ga Nuwamba, 2025

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya ce zai karbi bakuncin sabon magajin birnin New York, Zohran Mamdani, a fadar White House a ranar Juma’a, bayan ya yi kakkausan suka ga Mamdani, dan shekaru 34, mai ra’ayin Democratic Socialist, a yakin neman zabe. Mamdani zai tattauna da Trump kan tsaro, tsarin tattalin arziki da kuma shirin saukaka rayuwa ga ‘yan birnin, a cewar mai magana da yawun Mamdani, Dora Pekec.

Kakaki24 ta rawaito cewa, wannan haduwa ta kasance tsakanin mutane biyu da suka taso a unguwar Queens, amma ra’ayoyinsu kan tattalin arziki da al’amuran birni sun sha banban. Mamdani ya yi alkawarin samar da gidaje masu rahusa, kula da yara kyauta, sufuri kyauta a motoci na birni da kuma shagunan kayan masarufi na gwamnati, yayin da Trump ya fi mayar da hankali kan cigaban kasuwa a Wall Street.

Trump, wanda ake ganin yana da ra’ayin kin shigowa, ya yi watsi da sunan Mamdani kuma ya yi barazanar rage tallafin tarayya ga New York, amma Mamdani bai yi kasa a gwiwa ba wajen mayar da martani ga shugaban na Jam’iyyar Republican a lokacin gangamin murnar nasararsa.

AFP

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet