Connect with us

Featured

Babu Batun Sulhu Da Ƴan Ta’adda a Tsarin Tinubu – Bwala

Mai taimaka wa shugaban ƙasa kan yaɗa labarai, Daniel Bwala, ya bayyana cewa gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta ɗauki tsattsauran matsayi na kin tattaunawa da ’yan bindiga ko kungiyoyin ta’addanci.

A hirarsa da Channels TV, Bwala ya ce matsalolin tsaro a Najeriya sun yi tsauri matuƙa, lamarin da kan tilasta gwamnatoci a baya su shiga tattaunawa domin ceto rayukan jama’a, kamar yadda wasu manufofi suka ba jihohi da gwamnatin tarayya dama a lokuta na gaggawa.

Sai dai ya jaddada cewa gwamnatin Tinubu ta yi watsi da wannan hanyar saboda biyan kudin fansa na ƙara ƙarfafa ta’addanci, inda ’yan bindiga ke amfani da kudaden wajen siyan makamai da ƙara ƙarfin aikata laifuka.

Bwala ya ce saboda haka gwamnatin Tinubu ba ta lamuntar kowace irin tattaunawa da ’yan bindiga, domin hakan yana nufin tallafa musu da ƙarfafa ayyukan su.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetjojobetholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişjojobetjojobetgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet