Connect with us

Featured

Matashi Ya Kashe Abokinsa a Kano

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta kama wani matashi mai shekara 25, Mustapha Isma’il, bisa zargin caka wa abokinsa Halifa wuƙa har ya mutu, bayan wata rigima da ta ɓarke a tsakaninsu. Lamarin ya faru ne a ranar 26 ga Disamba, 2025, da misalin ƙarfe 8:30 na dare a unguwar Sheshe da ke Kano.

Kakakin ’yan sandan jihar, CSP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya ce bayan samun kiran gaggawa, Kwamishinan ’Yan Sanda Ibrahim Adamu Bakori ya tura jami’ai wurin. An garzaya da wanda abin ya shafa Asibitin Murtala Muhammad, inda likita ya tabbatar da rasuwarsa, sannan aka kama wanda ake zargi tare da miƙa shi sashen binciken manyan laifuka.

Binciken farko ya nuna cewa rikimar ta samo asali ne yayin kallon bidiyo a gaban wani shago, inda gardama ta rikide zuwa fada. Wanda ake zargi ya amsa cewa ya je gida ya ɗauko wuƙa ya caka wa mamacin, yana mai nuna nadama, yayin da ’yan sanda suka ce bincike na ci gaba kafin gurfanar da shi a kotu.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetjojobetjojobet girişmarsbahisgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişjojobetjojobetgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet